Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa an gudanar da salla karama ne tare da halartar masoya ma'abota shiriya ma'asumai (amincin Allah ya tabbata a gare su) a cibiyar musulunci Karbala" a birnin "Orbro" a kasar Sweden.
8 Mayu 2022 - 15:14
Lambar labari: 1255815